Aminu Ibrahim
8433 articles published since 21 Agu 2017
8433 articles published since 21 Agu 2017
Jami'an yan sanda sun halaka a kalla yan ta'addan Boko Haram takwas da suka yi yunkurin kai wa mazauna garin Maidguri, babban birnin jihar Borno hari a yammacin
Tsohon sanatan Kaduna mai wakiltar Kaduna ta Tsakiya, Kwamared Shehu Sani ya ce talauci da wahalhalun da talakawa ke ciki ne ke karar rura wutar rashin tsaro mu
Wannan na zuwa bayan Najeriya, makwabciyar Nijar ta sanar da cewa ba a ga watan ba tare da ayyana Alhamis a matsayin ranar Sallah. Gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta
Gwamnatin jihar Osun ta rufe babban masallacin Inisa da ke karamar hukumar Odo-Otin da ke jihar bayan limamai biyu sun mutu kan rikicin limanci a masallacin, Da
Kungiyar kare hakkin yarabawa ta Afenifere, a ranar Talata, ta bukaci Shugaba Muhammadu Buhari ya yi murabus saboda gazawar gwamnatinsa wurin magance matsalar t
Mayakan kungiyar Boko Haram sun cinna wuta a wasu a gidaje a Maiduguri, babban birnin jihar Borno, Daily Trust ta ruwaito. Ana kuma jin karar harbin bindiga da
Daliban jami'ar Bayero da ke Kano, ranar Litinin sunyi zanga zanga kan kashe wani dalibi dan uwan su dalibi a sabon sashen jami'ar (new site), The Punch ta ruwa
SpaceX, wani kamfanin Amurka da ke hada tauraron dan Adam wanda hamshakin attijirin nan, Elon Musk ya samar, yana neman sahalewar hukuma don fara samar da intan
Wasu yan bindiga da ake zargi masu garkuwa da mutane ne sun sace faston cocin Deeper Life a garin Irese da ke karamar hukumar Akure ta Kudu na jihar Ondo mai su
Aminu Ibrahim
Samu kari