Aminu Ibrahim
8433 articles published since 21 Agu 2017
8433 articles published since 21 Agu 2017
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta ce ta gaji kallubalen tsaro da ke adabar kasar nan ne daga gwamnatin jami'yyar Peoples Democratic Party (PDP), mara
Wasu yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun kashe mataimakin sufetan yan sanda, AIG, Christopher Dega (mai murabus) a birin Jos, jihar Plateau kamar yadda
Ƴan bindiga sun halaka mutane biyu a ƙananan hukumomin Giwa da Birnin Gwari na jihar Kaduna a wani sabin hari da suka kai. Kwamishinan tsaro da harkokin cikin g
Ƴan bindiga da suka sace ɗaliban makarantar islamiyya ta Salihu Tanko da ke Tegina a jihar Niger sun tuntubi mahukunta makarantar. Yan bindiga sun tuntubi shuga
Sanata mai wakiltar mazabar Niger ta Arewa, Aliyu Sabi Abdullahi ya ce yan bindigan da sojoji suka fatattaka daga jihohin Zamfara da Katsina ne suke dawowa jiha
An kashe mutane bakwai cikinsu har da dan sanda mai muƙamin sufeta yayin da yan bindiga suka kai hari ƙauyen Zandam da ke ƙaramar hukumar Jibia ta jihar Katsina
Daliban Jami'ar Jihar Kaduna, KASU, a ranar Talata sun tare babban titin zuwa gidan gwamnati a Kaduna, babban birnin jihar don yin zanga-zanga kan karin kudin m
Sauka kwamishinoni da sauran masu rike da mukaman siyasa da Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara ya yi a ranar Talata na daga cikin shirye-shiryen sauya shek
An harbi ministan sufuri na kasar Uganda, wanda ya baya ke jagorantar sojojin kasar, a wani harin da aka kai masa a ranar Talata inda aka kashe yarsa da mai tsa
Aminu Ibrahim
Samu kari