Aminu Ibrahim
8433 articles published since 21 Agu 2017
8433 articles published since 21 Agu 2017
Shugaba Buhari ya amince da nadin shugaba da kuma babban sakatare a hukumar daidaita farashin man fetur, PPPRA, Vanguard ta ruwaito. An nada Mr Atuonwo Obinna a
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya nada Injiniya Suleiman Umaru Lere a matsayin sabon sarkin masarautar Lere a jihar Kaduna, Daily Trust ta ruwaito.
Babban malamin addinin musulunci, Dr Sheikh Ahmad Gumi ya ƙaryata cewa hukumar tsaron farar hula, DSS, ta gayyace shi, Daily Trust ta ruwaito. Peter Afunanya,
Jami'an 'Yan sandan Nigeria a jihar Akwa Ibom ta ce ta kama mutum 15 da ake zargin ƴan ƙungiyoyin asiri ne a ƙaramar hukumar Eket, PM News ta ruwaito. Mai magan
Hukumar tsaro ta farin kaya, DSS, a ranar Alhamis ta gayyaci babban malamin addinin musulunci da ke Kaduna, Sheikh Ahmad Gumi domin ya amsa tambayoyi, VOA ta ru
Hukumar shirya jarrabawar ta JAMB, ta fitar da sakamako dalibai da suka zana jarrabawar UMTE na 2021 a cibiyoyin CBT 720 daga ranar Asabar 19 zuwa 22 ga watan Y
Wata makaranta mai zaman kanta a jihar Kano, New Oxford Science Academy, Chiranci, ta ce tana karbar kudin cryptocurrency a matsayin kudin makaranta. Shugaban m
Gwamnan Zamfara, Bello Matawalle, zai fice daga jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, ya koma All Progressives Congress, APC, a ranar Talata 29 ga watan Yuni
Wani bawan Allah mai shekaru 40, Sani Abubakar, ya yi ƙarar ƙaninsa Adda'u Ahmed gaban kotun Shari'a da ke zamanta a Rigasa, kan zargin ƙin ƙiyayya ga wasiyyar
Aminu Ibrahim
Samu kari