Aminu Ibrahim
8433 articles published since 21 Agu 2017
8433 articles published since 21 Agu 2017
'Yan fashin daji, a ranar Lahadi sun kai hari garin Kukar Babangida a karamar hukumar Jibia ta jihar Katsina inda suka kashe mutum daya suka raunata wasu uku su
Masu garkuwa a ranar Lahadi sun tare hanyar Sokoto zuwa Gusau sun sace fasinjoji da ke cikin motoccin bus guda uku mallakar hukumar sufuri ta jihar Sokoto,
Sojojin Nigeria na Operation Hadin Kai a Borno sun kama wani da ake zargi da laifi, Ebenezer Ojeh, wanda ya yi ikirarin cewa shi dan sanda ne mai mukamin saja d
Mutanen garin Akpawfu da ke karamar hukumar Nkanu ta Gabas sun tsere daga gidajensu, wadanda suka yi saura suna zaman dar-dar a yayin da sojojin 82 Division ta
Yan sanda a jihar Niger sun cafke wani Mohammed Mohammed mai shekaru 39 da matarsa Sadiya Ibrahim Umar mai shekaru 31 bisa laifin hadin baki da garkuwa, rahoton
Wani hoto da ke nuna sanata mai wakiltar Delta ta Kudu, James Manager, ya rusuna gaban tsohon gwamnan jihar Delta, James Ibori, ya bazu a dandalin sada zumunta,
Jami'an yan sandan jihar Adamawa sun damke wani mutum mai shekaru 41, Usman Hammawa, bisa zarginsa da yi wa matarsa mai shekaru 36 duka, saboda N1,000 har sai d
An rufe asusun ajiyar banki na kungiyar masu faftikan kafa kasar Biafra, IPOB da ke kasar Amurka saboda zargin aikata zamba a cewar rahoton The Cable. Sanarwar
Gwamnatin Nigeria ta shaida wa babban kotun tarayya a Legas cewa bata hana yan Nigeria amfani da dandalin sada zumunta na Twitter ba, tana mai cewa har yanzu ak
Aminu Ibrahim
Samu kari