Aminu Ibrahim
8433 articles published since 21 Agu 2017
8433 articles published since 21 Agu 2017
A wani yunkur na kokarin kawar da rashawa, rundunar yan sandan Nigeria da ta jami'an hukumar kiyayye haddura, FRSC, sun karfafawa yan Nigeria gwiwa su dena bawa
Gwamnan Jihar Kogi a Nigeria, Yahaya Bello ya ce matasan kasar sun yi sakaci sun bar wa dattijai kujerar mulkin kasar domin a cewarsa ba su fitowa takara hakan
Kotun Jamhuriyar Benin da ke zamanta a Kwatano ta tura Sunday Adeyemo da aka fi sani da Sunday Igboho hukuncin ɗauri a gidan kaso, The Cable ta ruwaito cewa dan
Gwamnatin Jihar Adamawa ta bakin Atoni Janar na jihar ta bayyana wa babban kotun tarayya da ke zamanta a Abuja cewa Atiku Abubakar dan Nigeria ne don haka ya ca
Wasu masu garkuwa da mutane da ba a san ko su wanene ba sun sace dakarun sojojin ruwan Nigeria su bakwai da suka tashi daga jihar Kaduna za su tafi Kwalejin Soj
Kungiyar Yarbawa ta Afenifere ta ce ba bu aibu tattare da tserewar da Sunday Adeyemo, da aka fi sani da Sunday Igboho ya yi, a kokarinsa na tsira da ransa da l
Kungiyar Matasan Tibi ta yi kira ga Gwamnan Jihar Benue Samuel Ortom ya mayar da hankali kan samar da mulki na gari ga mutanen jiharsa a maimakon bata lokaci ka
Wani mutum, Hasan Taiwo, ya yi wa masoyiyarsa da suka zaune tare, Chibuzor Aloh, mai yara hudu, duka har sai da ta mutu saboda ta yi amfani da cajar wayarsa ba
Sheikh Habeebullaah El-Ilory, babban malamin addinin musulunci a Ilorin, jihar Kwara, ya soki yadda ake mayar da wurin ibada, filin idi, wurin yin kamfen din ya
Aminu Ibrahim
Samu kari