Aminu Ibrahim
8433 articles published since 21 Agu 2017
8433 articles published since 21 Agu 2017
Gwamnatin tarayyar Nigeria ta ce bata da masaniya kan wani zancen kwangilar siyan makamai na $875m tsakaninta da kasar Amurka ba, Daily Trust ta ruwaito. Lai Mo
An rasa rayyukan mutane shida sakamakon hatsarin mota da ya faru a ranar Alhamis misalin karfe 11.33 na safe a kanhanyar Darazo zuwa Dukku a jihar Bauchi kamar
Mataimakin kwamishinan dan sanda, DCP, Abba Kyari fitaccen hazikin dan sanda ne da aka haifa a ranar 17 ga watan Maris na shekarar 1975 kuma ya yi aiki a jihohi
An kaiwa tsohon mashawarci na musamman ga Gwamna Ben Ayade na jihar Cross Rivers, Cif Marki Obi, hari a garinsu da ke karamar hukumar Boki na jihar, Daily Trust
Matasa 5 da ke shirin fara yi wa kasa hidima, NYSC, sun rasu a wani mummunan hatsarin mota da ya faru a ranar Laraba a babban hanyar Abaji zuwa Kwali a Abuja.
Wasu yan bindiga da ake kyautata zaton yan fashi ne, a ranar Alhamis, sun kai hari Ma'aikatar Kudi, Kasafin Kudi da Tsare-Tsare na jihar Nasarawa sun sace N100m
Alkalin kotu a jihar California a kasar Amurka ta bawa jami'an tsaro na FBI su kama mata mataimakin kwamishinan yan sandan Nigeria, Abba Kyari don amsa tambayoy
Ifeanyi Ejiofor, daya daga cikin lauyoyin da ke kare shugaban haramtaciyyar kungiyar IPOB, Nnamdi Kanu, ya zargi gwamnatin Birtaniya na da hannu cikin ukubar da
Kimanin yan jam'iyyar All Progressives Congress, APC, su 100 ne suka koma jam'iyyar Peoples Democratic Party a ranar Laraba a karamar hukumar Oshimili South ta
Aminu Ibrahim
Samu kari