Aminu Ibrahim
8433 articles published since 21 Agu 2017
8433 articles published since 21 Agu 2017
Yan fashin daji sun kashe mutane hudu sun kuma yi awon gaba da wasu mutanen 50 a garin Gora Namaye da ke karamar hukumar Maradun na jihar Zamfara kamar yadda ra
Victoria Aguiyi-Ironsi, matar marigayi tsohon shugaban kasan mulkin soji na Nigeria, Manjo Janar Johnson Aguiyi-Ironsi, ta riga mu gidan gaskiya tana da shekar
Olusegun Obasanjo ya ce ya yi matukar sa'an ganin nadin sarautan sarakunan Itsekiri 3 wato Olu na Warri, yana mai cewa baya fata ko addu'ar ganin nadin na hudu.
Tsohon kwararren dan jarida mazaunin garin Kaduna, Muhammadu Dan Tankon Sa'i ya rasu kamar yadda Daily Trust ta ruwaito. Marigayin ya rasu ne a ranar Lahadi bay
Jarumin Adam Zango ya ce yana yi wa Allah godiya bisa daukakan da ya samu ta harkar fim amma ya gaji da ita kuma da ya samu wata hantar samun kudin zai dena fim
Jami'an NDLEA sun kama wani da ake zargin dillalin miyagun kwayoyi ne da ya yi yunkurin fitar da hodar ibliss wato koken da ganyen wiwi mai nauyin 69.65kg.
Gwamnatin tarayyar Nigeria ta bakin Ministan Sadawar Lai Mohammed tace ba zata hukunta tubabbun yan Boko Haram ba don hakan ya saba tsarin karbar fursunonn yaki
Akalla jiragen sama na alfarma guda 25 cike da manyan mutane masu fadi aji a fadin Najeriya har da ketare suka dira jihar Kano don shaida daurin auren Yusuf Buh
Alhakin jama’a ya kama kungiyoyi biyu na wasu hatsabiban yan bindiga a karamar hukumar Giwa da ke jihar Kaduna inda harbe-harbe ya barke tsakaninsu kamar yadda
Aminu Ibrahim
Samu kari