Aminu Ibrahim
8480 articles published since 21 Agu 2017
8480 articles published since 21 Agu 2017
Mullah Mohammed Hassan Akhund, ya zama sabon shugaban gwamnati kungiyar Taliban kamar yadda kungiyar ta sanar a Afghanistan a yau Talata 7 ga watan Satumban 202
An samu rahotanni akan yadda mai kudin duniya, Jeff Bezos ya dauka nauyin fasahar da zata kara wa rayuwar dan Adam shekaru 50 akan shekarun da ya debo zai yi.
An kori Dakta Adebayo Mosobalaje, malami a tsangayar koyar da harshen turanci a Jami'ar Obafemi Awolowo University, da ke Ile-Ife saboda badala, Daily Trust ta
Rundunar 'Yan sanda a jihar Imo ta ce ta bindige wasu hatsabiban 'yan fashi da makami biyu, wadanda su da tawagarsu suka dade suna addabar mutanen garin Obiakpo
Yan bindiga sun kutsa cikin Kwallejin Ilimi na Isa Kaita da ke Dutsinma, Jihar Katsina sun sace 'ya'yan Dr Ismaila Ado Funtua, mataimakin shugaban makarantar, W
Alhaji Mohammed Sani Soba, Sakataren Gudanarwa na ƙungiyar tuntuɓa ta Arewa wato Arewa Consultative Forum, ya riga mu gidan gaskiya. SaharaReporters ta ruwaito
Kimanin awa 24 bayan sace iyalan dan majalisar dokokin jihar Katsina, 'yan bindiga sun sake sace wasu mutanen a jihar. A cewar rahoton Daily Trust, a daren
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Masari ya ce mafi yawancin 'yan bindiga fulani ne kaman shi, ya kara da cewa suna magana harshen Fulfulde kuma suna cewa su musulmi
Sabon Ministan Makamashi, Abubakar Aliyu, ya ce Shugaba Muhammadu Buhari ya tura shi ya karbi ragamar shugabanci a ma'aikatar ne saboda wani dalili na musamman
Aminu Ibrahim
Samu kari