Aminu Ibrahim
8480 articles published since 21 Agu 2017
8480 articles published since 21 Agu 2017
Sheikh Abdullahi Dalla-Dalla, babban limamin masallacin Juma'a na Sambo Dan-Ashafa da ke Gusau, a ranar Juma'a ya gargadi 'yan bindigan da ke jihar su janye ko
Hukumar karbar korafin jama’a da yaki da rashawa ta jihar Kano, PCACC, ta bayyana shirin ta na karya farashin kayan abinci a fadin jihar,cewar Mahmoud Balarabe.
Mafarauta sun kashe a ƙalla ƴan bindiga 47 da ke adabar garuruwan da ke karamar hukumar Shiroro ta Jihar Niger, PRNigeria ta ruwaito. Mafarauta, yayin wani hari
Shugaban NNPC ya ce za a cigaba da fama da matsalar smogul din man fetur saboda akwai banbancin farashi tsakanin yadda ake sayar da fetur a Nigeria da sauran ka
Hukumar zabe mai zaman kanta na Jihar Kaduna, KADSIECOM, ta dage zabuka a kananan hukumomi da aka shirya yi a ranar Asabar a kananan hukumomi hudu a jihar don t
Mahaifin matar wani Laban Sabiti, mai shekaru 29, mazaunin kauyen Bashayu a wuraren anguwar Rubanda a kasar Uganda ya tasa keyar diyarsa mai da yara 5 gida.
Anyi awon gaba da wani mahaifi, Abdullahi Benda, da dansa mai shekaru 23, Jibrin Abdullahi Benda a gidansu da ke kauyen Yangoji a karamar hukumar Kwali ta Abuja
Wasu ɓata gari da ake zargin cewa ƴan bindiga ne sun kai hari ofishin yan sanda a Zamfara sun kashe jami'in ɗan sanda ɗaya, rahoton SaharaReporters. Yan bindiga
Sarkin Zazzau, Ambasada Ahmad Nuhu Bamalli ya koka kan karuwar harin yan bindiga, yana mai cewa kisar gillar da aka yi wa mace mai juna biyu a garin Zaria a bay
Aminu Ibrahim
Samu kari