Aminu Ibrahim
8480 articles published since 21 Agu 2017
8480 articles published since 21 Agu 2017
Jam'iyyar adawa ta Peoples Democratic Party, PDP, ta dakatar da manyan 'ya'yanta guda biyu a jihar Borno sakamakon abin da ta kira raba kan 'yan jam'iyya da suk
Sakamakon, binciken da aka gudanar a kan gawar wata budurwa, Faith Aigbe mai shekaru 26 da aka tsinta a cikin motar basarake na jihar Edo ya nuna cewa ta rasu n
Mataimakin shugaban kasar Suriname, mai shekaru 60, Ronnie Brunswijk ya zaɓi kansa don buga wa ƙungiyar ƙwallon ƙafansa wasa a gasar CONCACAF kuma duk da haka s
Abdulmuminu Usman, Mai martaba Sarkin Katsina ya ce tunda ƴan bindiga sun zaɓi su rika kashe mutane 'suma bai dace a bar su da rai ba'. Sakin ya kuma koka kan j
Hukumar Kula da Kadarorin Najeriya, AMCON, ta kwace katafaren gidan tsohon gwamnan jihar Kwara, Abdulfatah Ahmed da kudinta ta dara naira biliyan biyar, The Cab
Kotu a jihar Adamawa ta yanke wa wani Bala Hassan mai shekaru 25 daurin shekaru 2 a gidan gyaran hali bayan ya kira ‘yan sanda da barayi. An yanke masa hukuncin
Mr Samuel Ortom, gwamnan jihar Binuwai, ya jefi gwamnatin tarayya da wani zargi kamar yadda SaharaReporters ta ruwaito. A cewar Ortom, gwamnatin tarayya tana tu
Rundunar yan sanda ta jihar Kano ta kama wasu mutane uku da ake zargin sun sharba wa wani Mohammed Sulaiman wuka inda hakan ya kai ga ajalin sa sannan suka gudu
Matasan yankin arewa sun nuna goyon bayan su bisa matakin da wasu gwamnonin yankin suka ɗauka na toshe layukan sadarwa kmaar yadda Daily Trust ta ruwaito. Kung
Aminu Ibrahim
Samu kari