Aminu Ibrahim
8433 articles published since 21 Agu 2017
8433 articles published since 21 Agu 2017
Yan fashin daji a safiyar ranar Talata sun kashe mutum 10 sun kuma raunata wasu da dama yayin sabon harin da suka kai inda suka kona shaguna da gidaje a Yasore
Wata mata mai suna Nafisa Saleh, mai ciki, ta hada kai da mutane 2 wurin garkuwa da kan ta a Damaturu, babban birnin jihar Yobe. Kamar yadda Daily Trust ta ruwa
Wani mutum mai suna Vandu Weida, mai shekaru 29 ya riga mu gidan gaskiya sakamakon gubar da ya sha. Lamarin ya faru ne a Mildu Central, a karamar hukumar Ma
Mai rajin kafa kasar yarabawa, Cif Sunday Adeyemo wanda aka fi sani da Sunday Igboho ya na bukatar kulawar asibiti cikin gaggawa kamar yadda kakakin sa ya ce
An tabbatar da rasuwar wani mutum bayan mintoci kadan da haduwa da mahaifin sa da ya share shekaru 35 ba su hadu ba. Kamar yadda LIB ta ruwaito, Paul Cowell mai
Hukumar Ruwa na Jihar Kaduna, KADSWAC, ta kori a kalla mutan 286 daga cikin ma'iaikatanta bayan kidaya da tattance satifiket da ta yi a baya-bayan nan. Sanus
Kotun jihar Kano bisa alkalancin Justice S.B Namalam a ranar Litinin ta bukaci gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje ya biya mai jaridar Daily Nigerian, Jaafar
An yi wa jami'in hukumar yan sandan farin kaya SSS, kisar gilla a garin Owerri, babban birnin jihar Imo, Daily Trust ta ruwaito. Hakan na faruwa ne kasa da awa
'Yan sanda a jihar Ogun sun ce sun samu nasarar damkar masu garkuwa da mutane 2 su na tsaka da amsar kudin fansar yaro dan shekara 7, kamar yadda The Punch ta
Aminu Ibrahim
Samu kari