Aminu Ibrahim
8433 articles published since 21 Agu 2017
8433 articles published since 21 Agu 2017
Wasu daga cikin wadanda aka yi garkuwa da su a yankuna daban-daban na jihar Zamfara sun koma cin ciyawa domin kada su mutu a yayin da wadanda suka sace su suka
'Yan bindiga sun karbi Naira miliyan 2.2 (N2,200,000) a matsayin kudin fansa amma sun ki sakin mutane 20 da su ka sata. Buzu, na biyu a hatsabibanci daga Bello
Rundunar 'yan sanda ta jihar Kaduna ta fitar da hotunan bindigu da harsasai da ta kwato daga hannun 'yan bindiga a jihar kamar yadda Daily Trust ta ruwaito. Kad
'Yan sandan jihar Kano a ranar Alhamis sun ceto kimanin mutane 47 da aka daure da mari a wani gidan azabtarwa da ke birnin na Kano kamar yadda BBC Pidgin ta ruw
Mudashiru Obasa, Kakakin majalisar jihar Legas, ya yi alkawarin cewa majalisar jihar za ta cigaba da goyon bayan yakin da ake yi da shan miyagun kwayoyi a jihar
Tsohon dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Young Progressive Party (YPP), Kingsley Moghalu ya koma jam'iyyar Action Democratic Congress (ADC) yayin da ake fu
Ruth Kadiri, Jarumar fina-finan Nollywood ta bayyana ra’ayin ta dangane da halayyar ‘yan Najeriya. Jarumar ta wallafa a shafin ta na kafar sada zumuntar zamani
Sanata Rochas Okorocha daga jihar Imo ya shawarci ‘yan Najeriya akan auren wadanda ba kabilar su daya ba. Kamar yadda The Sun ta ruwaito, Okorocha wanda yanzu k
Mata da dama su na fuskantar sauyi a jikinsu yayin da suke dauke da juna biyu, wasu su na yin haske yayin da wasu suke yin duhu kwarai. Akwai wadanda suke yin
Aminu Ibrahim
Samu kari