Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
An yi kira ga Gwamnatin Tarayya akan neman hanyar tattaunawa da ‘yan bindiga ta hanyar amfani da shugabannin addini a matsayin wata hanyar shawo kan hadin kan d
Ministan Harkokin Yan Sanda, Muhammad Dingyadi, ya ce matsalar tsaro a kasar zai kara tabarbarewa ne idan aka bari yan Najeriya suka mallaki makamai, Daily Trus
Yan fashin daji suna can sun kai farmaki a garin Daza da ke karamar hukumar Munya a Jihar Niger. Shaidu, wanda suka tabbatarwa Daily Trust da harin sun ce mutan
Shugaba Muhammadu Buhari ya rubuta wasika ga Majalisar Dokokin Tarayya yana neman a bashi damar ya ranto kudi daga kasuwannin gida Najeriya don cike gibin da ke
Babban kotun tarayya da ke zamanta a Abuja, a ranar Alhamis, ta yi watsi da karar da jam'iyyar PDP ta shigar na neman kotun ta tsige Gwamna Ben Ayade na Jihar C
Hedkwatar Tsaro ta Najeriya ta ce babban kwamandan kungiyar Boko Haram, Saleh Mustapha ya mika kansa ga dakarun Operation Hadin Kai, da ke arewa maso gabas. Kaw
Sakamakon farmakin da fitaccen dan bindiga, Dogo Gide da yaransa suka kai Kwalejin Gwamnatin Tarayya da ke Birnin Yauri a Jihar Kebbi, sun sace dalibai da malam
Rt Honorabul Lasun Yussuf, tsohon mataimakin kakakin majalisar dokoki na tarayya, a ranar Alhamis, 7 ga watan Afrilu, ya koma jam'iyyar Labour Party, LP, a huku
Wasu da ake zargin yan daban siyasa ne sun kai wa tawagar dan takarar gwamna na jam'iyyar Social Democratic Party (SDP), Segun Oni, hari a karamar hukumar Efon
Aminu Ibrahim
Samu kari