Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Dele Momodu, dan takarar shugaban kasa karkashin jam’iyyar PDP ya sanar da dalilinsa na kin ka ziyara kauyensu, Ihievbe da ke Owan ta gabas a Jihar Edo akai-aka
Gwamnan Jihar Zamfara, Bello Mohammed ya raba wa shugabannin gargajiyan jiharsa motoci 260 sannan ya kaddamar da hedkwatoci na zamani ga kungiyar malaman jihar,
Halin da tattalin arzikin Najeriya ke ciki a yanzu yana shafar mazauna kasar da gwamnatocin jihohi a yankuna daban-daban hakan yasa suke karbo manyan bashi musa
Musulmi a Osogbo, babban birnin Jihar Osun, sun yi zanga-zangan lumana kan yunkurin da aka ce hukumar kula da jirgin kasa ke yi na mika wa wani fasto, Bukola So
Atiku Abubakar, tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya bai halarci taron sirrn da Gwamnan Jihar Ribas, Nyesom Wike ya shirya ba tare da wasu ‘yan takarar shu
Nyesom Wike, gwamnan Jihar Ribas ya ce yana da iko da karfin da ake bukata a zaben shugaban kasar da zai ceto Najeriya a 2023, The Cable ta ruwaito. Ya bayyana
A ranar Talata ‘yan bindiga sun kai farmaki masallaci inda suka afka wa wa mutane yayin da suke tsaka da yin buda-baki, wanda ya ja suka halaka mutane uku, Dail
Tsohon shugaban sojin Najeriya na daya daga cikin jihohin arewa ya ce babban abinda ya ke janyo hauhawar rashin tsaro musamman a yankin arewa shi ne rashin jago
Lai Mohammed, ministan al’adu da labarai ya roki fusatattun ‘yan jam’iyyar APC da ke Jihar Kwara akan sauya tunani dangane da shirin barin jam’iyyar APC a jihar
Aminu Ibrahim
Samu kari