Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Wani malamin makarantar sakandire ya nemi dalibarsa mai shekaru 17 a duniya da lalata a Uyo.
Sojoji sunyi nasara a kan yanbindiga a yayinda suka shiga filin daga inda suke ta musayar barin wuta a tsakaninsu, har sun kashe mutum 23.
Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya bar babban birnin tarayya Abuja zuwa kasar Amurka domin ya halarci taron UN da za'ayi.
Yakin da gwamnatin shugaban kasa muhamadu buhari keyi kan masu cin hanci da rashawa ya kai kan Patience Jonathan wacce ake zargi da zamba
Daruruwan Mambobin APC, da na jam'iyyar UPP sun sauya shekar daga jam'iun su zuwa jam'iyyar PDP, a na sauran makonni biyu da zaben jihar.
Abun tausayi kamar yadda wannan tsohuwar mai shekaru 101 a duniya ta kula da nakassashen danta mai shekaru 63
Kyawawan yaran tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar, daga kallon su a jikin hotunan nan zaka san cewa akwai shakuwa a tsanin su
Yan kauye sunyi watsi da Eunice Anyago saboda wani babban kari da fito mata a kafa sakamakon tadewa da tayi itace shekaru 24 da suka wuce
An kama wata mai ciki da tayi karyan ciki har na tsawon watanni tara (9), an ganota ne a lokacin da aka kaita asibitin don haihuwa
Aisha Musa
Samu kari