Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Abun tausayi wani uba ya rasa ransa a gurin bikin auren yar sa, jim kadan bayan sun gama taka rawa tare da yar tasa zuciyar sa ta buga
abun tausayi tare da ban al'ajabi, wasu ma'aurata da sukayi shekaru 77 da aure sunyi ban kwanan karshe da juna kafin mutuwar ta dauke su
wata matashiya mai shekaru ashirin da biyar (25) ta haifi yara 9, ta kuma ce a cikin yaran nata ta hango lauyoyi, likitoci da yan wasa
Hotunan yara maza guda shidda da zai sa kaji dama naka ne harma kaji sha'awar yin aure domin ka mallaka irinsu, babu shakka yara manyan gobe
Jami'an yan sanda sun kama wani fasto Peretum tare da wata mata uwar yara bakwai Jojo kan laifin dafa ma yan bindiga abinci da sauransu
Gwamnatin jihar sakwato ta ba da umarnin dawo da dalibai 39 dake karatu a jami'o'i daban-daban kasar Dubai, saboda ta samu daman tara kudi
Matar shugaban kasa aisha buhari ta kaddamar da wani sabon shiri domin kawo karshen matsalar ciwon yunwa dake addabar yara
Abun kunya an kama wata daga cikin mahajjatar Najeriya, bayan tayi kashin hodar iblis kunsi 76 domin ta siyar ta bunkasa kasuwanci ta
Manyan labarai da sukayi fice a ranar Juma'a
Aisha Musa
Samu kari