#Tsaro: Buhari da gwamnan jihar Kano na ganawar sirri
1 - tsawon mintuna
Shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi wata ganawa ta sirri tare da gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje a ranar Juma’a, 1 ga watan Sisamba a fadar shugaban kasa.
Bashir Ahmad, mataimakin shugaban kasa Muhammadu Buhari na mussaman a harkan labarai, ya bayyana hakan ta shafinsa na Twitter:
Babu mamakin gamuwar na da nasaba da al’amuran tsaro a jihar Kano.
cikakken labari zai biyo baya.
Asali: Legit.ng
Tags: