‘Yadda na kama mahaifina yana jima’I da yar’uwata’ - Matashiya

‘Yadda na kama mahaifina yana jima’I da yar’uwata’ - Matashiya

Wata matashiyar yarinya taba da wani labari mai ban haushi game da mahaifinta dake jima’I tare da yar’uwarta a gidansu.

A cewar ta, ta gano kusancin mahaifinta da yar’uwarta amma bata san abun nasu har ya kai ga suna jima’I ba. Karanta yadda ta bada labarin a kasa:

‘Yadda na kama mahaifina yana jima’I da yar’uwata’ - Matashiya
Ba hoton gaskiya ba

“A ko da yaushe ina lura da cewan kusancin mahaifina da yayata yayi yawa. Mutumin na kaunarta da yawa. A shekarun nan, har kishi nakeyi saboda kula na musamman da yake bata fiye da nawa. Ni da yar’uwata mu kasance ‘ya’ya biyu da iyayenmu suka mallaka. Ina yawan fada ma mahaifiyarmu game da abunda nake ji akan mahaifina amma a ko da yaushe tana kwaba ta.

KU KARANTA KUMA: Uba ya tsine ma dan sa a tallar jarida

“Kawai dai zuciyarki ke raya maki haka. Mahaifinku na sanku duka” haka take fada.

“Amma duk da haka ina jin mahaifina ya ware ni, wannan ne yasa dangantakar dake tsakanina da yar’uwata ke gargada duk da cewan muna harka sosai. Na samu gurbin karatu a jami’an Benue a shekarar bara inda zan karanci ilimin lissafi amma yar’uwata na ta gwagwarmayan neman makaranta. Don haka na zo hutu a makon da ya gabata a lokacin ne nag a abunda ya ban al’ajabi a rayuwata.

“Na shigo cikin gidan a hankali domin na ba yan’uwana mamaki tunda ban fada masu zan zo gida ba kuma sai na tsinci mahaifina a kan yar’uwata suna jima’I tare a kan kujera. Nayi ihu na kuma fita waje a guje. Sai na zauna a karkashin wani bishiya dake gaban gidanmu ina ta karkarwa. A take na dauki jakata na koma makaranta. Na kasa jurewa. Yanzu ban ma san mai ya kamata nayi ba; shin na sanar da mahaifiyata ko kuma nayi shiru a kan zancen.”

Wani shawara zaku bata tayi?

Asali: Legit.ng

Online view pixel