Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Rahotanni ya kawo cewa Sani Bello, dan majalisar wakilai dake wakiltan masabar tarayya na Mashi/Dvisi a karkashin jam’iyyar All Progressives Congress, ya mutu.
An kama wata matar aure mai yara biyu Agnes Ukwim Phiri, tana lalata da aminin mijinta wanda ya kasance jami'in dan sanda a yankin da mijinta ke aiki.
Gwamnatin jihar Kano karkashin gwamna Abdullahi Umar Ganduje ta sanar da shirye-shiryen ta na daukar nauyin aurar da zaurawa guda1,500 a fadin jihar ta Kano.
Wata matar aure Josephine, ta mutu a ranar Talata, 31 ga watan Janairu, bayan taje gidan saukan baki tare da saurayinta, Augustine Dunkwu, a jihar Lagas.
Wata karuwa ta ci kafar kare bayan an zarge ta da shafa wa a kalla maza 500 cutar kanjamau a jihar Zamfara ta kuma gudu bayan yan Hisbah sunyi yunkurin kama ta.
Sanata Shehu Sani dake wakiltan Kaduna ta tsakiya ya karyata rahotannin cewa jam’iyyarsa ta mai ci, APC ta gayyace shi kan furucinsa game da wasikar Buhari ba.
Wani tsohon mai shekaru 60, Tunji Oyedele, dan kasuwa a jihar Lagas, ya bayyana cewa yana so a kashe auransa mai shekaru 22 saboda ya kama matarsa a kan gado.
An kama wani mutumi, Jonathan Mutoro ido-da-ido yana lalata da matar dansa a kan gado inda ya bayyana cewa wani boka ne ya sa shi aikata hakan don yayi kudi.
A yanzu haka Rahama Sadau taje hutu tare da yan’uwanta kuma ta yada kyawawan hotuna daga chan inda take a garin Makkah tare da masoyanta a shafin zumunta.
Aisha Musa
Samu kari