Wata mata ta kashe jariri jim kadan bayan haihuwa a jihar Ogun (HOTUNA)
1 - tsawon mintuna
Wata matashiyar mata ta hankaltar da duniya gaba daya game da wani mugun aiki da wata mata tayi ma sabon jaririn da ta Haifa.
Yarinyar da aka kira a matsayin Oyinkansola Ife, ta rubuta a shafinta na Facebook inda ta bayyana hotuna da daman a yadda wata mata ta kashe sabon jaririn da ta Haifa jim kadan bayan haihuwar sa. A cewar rubutun ta, Ife tace:
“Kai duniya nada tsauri fa wannan ya faru yanzun nan a Sango Otta a aniseere, matar ta haihu da safen nan sannan kuma ta kshe jaririn da hannunta kuma wannan ba shine karo na farko da take aikata hakan ba amma Allah ya kamata a yau”.
KU KARANTA KUMA:
Kalli rubutun a kasa:
Allah ya kyauta!
Asali: Legit.ng
Tags: