Kyawawan hotuna 6 na dan biloniya Ahmed Indimi da matarsa Zahra Buhari
Watanni bayan aurensu, har yanzu babu abunda ya sauya zani cikin soyayyar dan biloniya da yar shugaban kasa; Ahmed Indimi da Zahra Buhari.
Zahra da Ahmed su nuna soyayyarsu a gaban yan’uwa da abokan arziki a ranar 16 ga watan Disamba. Yan watanni bayan aurensu amma har yanzu mun kasa gajiya da yadda wadannan ma’auratan sukayi kyawu sosai.
KU KARANTA KUMA: Uwa ta bayyana dalilin da yasa ta kashe jaririn ta
Sababbin hotunan dake bayyana, aun nuna cewa bayan kasancewar Zahra da Ahmed sunyi gaggarumin biki, har yanzu suna cikin jin dadi da tsadadden rayuwa tare.
Kamar mu, mun tabbatar da cewa Zahra zata so tuna baya don wannan rana saboda zai iya sanya mu nishadi, shin yaya taji a wannan rana? Ga wasu daga cikin hotunan Zahra da yasa muka ji dama zamu iya zama Zahra koda na rana daya ne.
1. Jan furanni na nuna alamar soyayya da aji
2. Farin ciki mara misaltuwa
3. Kallon soyayya
4. Shudi kala ne mai haska masoya
5. Kallo na musamman
6 Aljannah ta na karkashin kafarka
Asali: Legit.ng