Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Zeenat ta kasance matar shugaban musulman Shi’a na Najeriya, Sheikh Ibraheem Zakzaky, sannan kuma ma’auratan biyu na tsare bisa ga umurnin shugaban kasa.
Sheikh Lemu din ya rungume O’Connell na tsawon mintuna 3, inda yake masa godiya ga dukkan abubuwan da yayi ma mutanen Najeriya, musamman mutanen garin Minna.
Isaac ta bayyana cewa dukka ‘ya’yanta guda biyar sunyi watsi da ita kuma duk kokarinta na son ganin su a banza wannan ne yasa take fatan ta mutu ta huta.
Gwamnatin jihar Kano ta aurar da zawarawa mata da maza sama da 1,500 a karshen makon da ya gabata duk a cikin ragewa iyayen da ba su da karfin aurar da 'ya'yan.
Al’umman gari na kula dasu ta fanni daban-daban. Wasu na daukan su sannan su basu kulawa ta musamman. Wasu kuma na basu sadaka da abinci a duk lokacin da akwai.
An sa matan Arewa da tsantsar kyawu wanda da zaran ka daura idanu a kansu bazaka iya hakuri ba sai ka kara kallonsu karo na biyu haka ne ga yayan biloyan Arewa.
An kama wata matashiya mai shekaru 18 da ta bayyana sunanta a matsayin Timilehin Adeshina kwanan nan a lokacin da take yunkurin yasar da jaririn ta dan wata 4.
Gwamnan jihar Barno Kashim Shettima yace idan ba wai mutum yana da tabuwar hankali bane ta taya zai fara cewa wai wani ya nemi shugabancin kasa Najeriya yanzu.
Gwarzon jarumi Ali Nuhu ya nuna farin cikin sa a gurin bikin auran abokin aikinsa Bello Muhammad Bello wanda aka gudanar tare da yi masu fatan alkhairi.
Aisha Musa
Samu kari