Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Bayan hatsari da yayi akan babur, dan shugaban kasa Muhammadu Buhari, Yusuf, na jinya a asibitin Cedarcrest dake yankin Gudu, Abuja. A bisa hotunan dake yawo a shafukan yanar gizo, an gano jami’an tsaro a wajen asibitin.
Mambobin kungiyar Musulman Shi’a sun kai ziyara wasu daga cikin cocinan dake jihar Kaduna domin taya Kiristoci bikin Kirsimati tare da wanzar da zaman lafiya.
An daura auren ne a fadar mai martaba sarkin Gwandu, bayan shi da kansa Gwamna Bagudu ya tsaya a matsayin waliyin amaren wanda tuni sun kammala karatunsu.
Duniya budurwar wawa, inda masun iya magana sukayi wa mutuwa lakabi da mai yankar kauna. Hakan ce ta kasance ga wata baiwar Allah da ba’a bayyana sunan ta ba.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya aikawa Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje wasikar godiya tare da jinjina kan irin kyakkyawar tarba da ya samu a Kano.
Matar ta sanar da yadda Allah ya kawo dauki ga mai gidan nata ta hanyar turo masa wani da ya kawo sauyi a cikin rayuwarsa bayan ya taimaka masa ya zama soja.
Kamar yadda kuka sani mutane da dama kan ci tsoron abun da zai hada su tarayya da sojoji, sakamakon wannan kallo da ake masu a matsayin mutane marasa tausayi.
An fara gida gidan ne a shekarar 2011 inda aka kammala shi a 2015. Ya mallaki gidan ne a Paris babban birnin kasar Faransa wanda aka siya kan dala miliyan 301.
Babban sakataren kungiyar Izala, Sheikh Haruna Kabiru Gombe, ya jaddada cewa Allah madaukakin sarki ne ya halartawa maza auran mata guda dai-dai har hudu.
Aisha Musa
Samu kari