Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Rahotanni sun kawo cewa wata kawar Maryam Sanda, matar da ake zargi da kisan mijinta Bilyaminu dan tsohon shugaban jam’iyyar PDP ta mara ma kawar tata baya.
Barayin shanu na ci gaba da tarwatsa al'ummar 'Kauyuka a jihar Zamfara, inda suke ora kudin jinga ga mutanen kauyukan a matsayin kudin fansar kawunansu.
Maimuna Aliyu mahaifiya ga Maryam Sanda na daga cikin jadawalin wadanda hukumar yaki da cin hanci da hana yiwa tattalin arziki zagon kasa ke nema ruwa a jallo.
Wani mutumi mai suna Comred-Zakari Y Adamu Kontagora ya bayyana cewa Idan har Maryyam Sanda, matar da ake zargi da hallaka mijinta tagama iddah da shari'a.
Shahararren jarumin nan na Kannywood, Ali Nuhu ya karyata rade-radin dake yawo, cewa ya auri fitaciyyar jarumar Kannywood Hadiza Gabon cikin sirri a jihar Kano.
Wata likitan yara Juliet Ochi ta yi kira ga uwaye da ma’aikatan kiwon lafiya da su guji yin amfani da sabulun da ke kau da cutar fata wajen wanke gabansu.
Kafafan yada labaran kasar sun ce, a karon farko jiragen ruwa na yaki samfurin USS Ronald Reagan, USS Nimitz da USS Theodore Roosevelt sun yi shawagi a karon 1.
Jaridar NAIJ.com Hausa ta kawo maku hanya mafi sauki da zaku iya karanta labaranta. Ku samu labaran Najeriya da na duniya ko ina a koda yaushe daga manhajar.
Rahotanni sun kawo cewa kungiyar mabiya darikar Tijanniya sun sha alwashin cewa bazasu sake yin zaben sak a shekarar 2019 ba sai sun tabbatar da gwaninsu.
Aisha Musa
Samu kari