Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Dalibai biyar da suka wakilci Najeriya a wani gasa a kasar Singapore sannan suka yi nasara sun dawo Bauchi a wannan makon. Sun zamo zakara wajen lashe kofin Oldham Cup Debate Championship tare da sauran dalibai daga kasashen duniy
Shahararriyar jaruma wacce tauraronta ke kan haskawa a dandalin shirya fina-finan Hausa, Umma Shehu ta bayyana alakarta a farfajiyar Kannywood. A cewarta bata da wata da ta rika a matsayin kawa a masana’antar saboda bata son bacin
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya aika sakon ta’aziyya ga gwamnatin kasar Algeria bisa ga babban rashi da tayi na mutuwar mutane 257 sakamakon hatsarin jirgin sama. Ya kuma ya mika sakon gaisuwa da tausayawa ga iyalansu.
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana kudirinsa na sake tsayawa takarar shugaban kasa ba lokacin da ya tsara ba, soda lamarin ya mamaye siyasar Najeriya. Ya fadi hakane lokacin da ya karbi bakuncin Archbishop Justin Welby Landan.
Shugaba Buhari yace fadan Makiyaya da Manoma a Najeriya ya girmi gwamnatinsa. Shugaban Buhari ya bayyana hakane a ranar Laraba, a garin London, lokacin da yake amsa tambayar da Reverend Justin Welby yake masa game da rikicin.
An dai yi rahoton cewa Kemi ta aika wasika ga shugabna kasa Muhammadu Buhari inda ta bukaci a tsayar da biyan dala miliyan 16.9 ga wasu lauyoyi da suka taka rawa gani wajen dawowaa Najeriya da sama dad ala miliyan 322.
A cewarsa, nuna cewar zai sake takara ba shi ke nufin cewa dole ne shugaba Buhari ya yi nasarar lashe zabe a 2019 ba. Sannan kuma cewa kamar yadda shugaban kasar keda yancin sake takara haka kowa keda yancin zabarsa ko akasi.
Da dama daga cikin magoya bayan kungiyar Liverpool sun nuna jin dadinsu da namijin kokarin da dan kwallon kasar Misra, wanda ke taka leda a kungiyar kwallon, Mohammed Salah ke yi. Ya kasance mutun da baya hada addininsa da komai.
Kamar yadda hausawa ke mata lakabi da cuta mai karya garkuwan jikin dan adam watau Kanjamau, ta zamo cuta da mutane suka fi jin tsoron kamuwa da ita. Hakan ya sa mutane ke cike da kyamar duk wanda aka tabbatar yana dauke da ita.
Aisha Musa
Samu kari