Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Alade na daya daga cikin naman da akafi amfani dashi a fadin duniya, amma dai musulunci ya haramta cin namansa. Bincike ya nuna cewa kai shekaru 70,000 ana cin naman Alade a tarihin duniya amma yana da illa tattare da shi.
Tsohuwar shahararriyar jaruman nan ta Kannywood, Fati Bararoji ta bayyana dalilin da yasa har yanzu bata yi aure ba duk kuwa da ta kai kimanin shekaru 30 a duniya. Ta bayyana cewa wannan lamari na damun mahaifanta matuka.
Hukumar ‘Yan Sanda a jihar Legas ta kama wani Abdulrahman Mohammed da laifin yiwa aikin likitanci sojan gona. Mohammed makarantar Firamare kadai ya gama, amma yayi shekaru hudu yana sojan gona a aikin likitanci kafin a kama shi.
Halima Alhassan bazawarace ‘yar shekara 41, ‘yar karamar hukumar Shendam a jihar Filato, mai yara uku wadanda nake kula dasu kuma nake kokarin kyautata masu rayuwarsu, yanzu haka danta na farko yana karatun likitanci a jami’ar Jos
Tsohon gwamnan jihar Kaduna Balarabe Musa yace ba wanda zai iya zama shugaban kasa a Najeriya idan ba tsohon barawo bane ko kuma barayi ne suka goya masa baya. Yace ai abun mamaki ne ta yanda za’ace mutum ya hada kudin kamfen din
Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya aika sakon ban gajiya ga miliyoyin mabiya darikar Tijjaniya da suka halarci gagarumin taron Maulidin Shehun Ibrahim wanda aka gudanar babban birnin tarayya da jihar Kaduna a ranar Asabar.
Rahotanni dake zuwa mana sun nuna cewa iyalan marigayi Shehu Ibrahim Nyass sun nuna tarin godiya ga al’umman Najeriya.Sun jinjina irin kaunar dake tsakanin mahaifin nasu da al’umman Najeriya cewa duk duniya sunfi kaunarsa.
Rahotanni daga babban birnin tarayya Abuja sun nuna cewa Sheikh Ibrahim Inyass ya bayyana a jikin fitilar haska titi dake wajen taron Maulidi. Bayyanar sa ke da wuya daruruwan mabiya darikar Tijjaniya sukayi da'ira suna zikiri.
Tsohuwar shahararriyar jarumar kamfanin shirya fina-finan Hausa na Kannywood, Fati Mohammed tayi raddi ga magoya bayan shugaban kasa Muhammadu Buhari. Ta bayyana cewa babu makawa miliyan 50 Atiku Abubakar ya bata.
Aisha Musa
Samu kari