Yanzu Yanzu: Majalisar dattawa ta bukaci a dawo da sadar iko cikin sa’o’i 24 bayan yan daba sun arce da ita

Yanzu Yanzu: Majalisar dattawa ta bukaci a dawo da sadar iko cikin sa’o’i 24 bayan yan daba sun arce da ita

Zangon majalisar dokoki ta umurci Sufeto Janar na yan sanda, Ibrahim Idris da ya tabbatar da an dawo da sandar iko na majalisa cikin sa’o’i ashiri da hudu.

Hakan ya biyo bayan yan daban da ake kyautata zaton cewa yan zanga-zanga magoya bayan sanatan da aka dakatar ne, Senata Ovie Omo-Agege sun kai hari majalisar.

Yanzu Yanzu: Majalisar dattawa ta bukaci a dawo da sadar iko cikin sa’o’i 24 bayan yan daba sun arce da ita
Yanzu Yanzu: Majalisar dattawa ta bukaci a dawo da sadar iko cikin sa’o’i 24 bayan yan daba sun arce da ita

Kamar yadda kuka sani dai babu abinda majalisa zata iyayi ba tare da sandar nan na ajiye ba.

KU KARANTA KUMA: Hukumar Sojin Najeriya na neman wasu mutane 5 ruwa a jallo (hotuna)

Wani rahoton idon shaida ya bayyana cewa yan baranda 5 ne suka shigo suka sace sandar da karfi da yaji kumu suka suburbudi mai tsaron sandan.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Asali: Legit.ng

Authors:
Aisha Musa avatar

Aisha Musa (Hausa writer) Aisha Musa 'yar jarida ce wacce ta kwashe shekaru biyar tana aikin gogewa a harkar yada labarai. Ta kammala karatun ta a Jami'ar Ibrahim Badamasi Babangida (IBB Lapai) a shekarar 2014 tare da digirin farko a fannin Tarihi. Aisha Editan Hausa ce wacce ke amfani da kwarewa da kwazonta don karfafawa wasu gwiwar yin aiki tukuru don cimma nasara. Ta karbi lambar yabo na gwarzuwar shekarar 2021 a bangaren Hausa na Legit. Za ku iya aika mata sakonnin imel ta adireshinta aisha.musa@corp.legit.ng