Kungiyar NIM ta bukaci Buhari ya bayar da hakuri bisa ga cin mutuncin yan shi’a da akayi akan Zakzaky

Kungiyar NIM ta bukaci Buhari ya bayar da hakuri bisa ga cin mutuncin yan shi’a da akayi akan Zakzaky

- ‘Yan kungiyar NIM sunyi magnanganun na nuna rashin kyautawar gwamnatin shugaba Buhari game da cin mutuncin da tayiwa kungiyar ‘yan Shia’a

- Kungiyar tayi jawabi ta hanyar mataimakin Darakta Janar nata Nasser Kura, cewa tana bukatar gwamnatin data bayar da hakuri kuma ta hada da diyya ga ‘yan Shi’ar

- Kungiyar tace bazata saka ido ba tana kallo a mayar da kasa zuwa kasar ‘Yan Sanda sai abunda suka ga dama sukeyi ba

‘Yan kungiyar NIM sunyi magnanganun na nuna rashin kyautawar gwamnatin shugaba Buhari game da cin mutuncin da tayiwa kungiyar ‘yan Shia’a a birnin tarayya.

Kungiyar tayi jawabi ta hanyar mataimakin Darakta Janar nata Nasser Kura, cewa tana bukatar gwamnatin data bayar da hakuri kuma ta hada da diyya ga ‘yan Shi’ar, daga Muhammadu Buhari wanda gwamnatin tasa ke gab da karewa.

Kungiyar NIM ta bukaci Buhari ya bayar da hakuri bisa ga cin mutuncin yan shi’a da akayi akan Zakzaky
Kungiyar NIM ta bukaci Buhari ya bayar da hakuri bisa ga cin mutuncin yan shi’a da akayi akan Zakzaky

kungiyar tace bazata saka ido ba tana kallo a mayar da kasa zuwa kasar ‘Yan Sanda sai abunda suka ga dama sukeyi ba, tinda yanzu mulkin farar hula ne akeyi ba wai mulkin soja ba.

KU KARANTA KUMA: Babu makawa Atiku zai kora Buhari Daura - Hadiminsa

Saboda haka kungiyar ta NIM take bukatar gwamnati ta bawa kungiyar ‘yan Shi’ar hakuri kuma ta hada masu da diyya bisaga wannan cin mutunci da akayi masu, a karkashin mulkin Janar Muhammadu Buhari.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Asali: Legit.ng

Authors:
Aisha Musa avatar

Aisha Musa (Hausa writer) Aisha Musa 'yar jarida ce wacce ta kwashe shekaru biyar tana aikin gogewa a harkar yada labarai. Ta kammala karatun ta a Jami'ar Ibrahim Badamasi Babangida (IBB Lapai) a shekarar 2014 tare da digirin farko a fannin Tarihi. Aisha Editan Hausa ce wacce ke amfani da kwarewa da kwazonta don karfafawa wasu gwiwar yin aiki tukuru don cimma nasara. Ta karbi lambar yabo na gwarzuwar shekarar 2021 a bangaren Hausa na Legit. Za ku iya aika mata sakonnin imel ta adireshinta aisha.musa@corp.legit.ng