Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Shahararriyar jaruma wacce aka dakatar a dandalin shirya fina-finan Hausa, Rahma Sadau ta caccaki tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar. Hakan ya biyo bayan martanin da Atiku ya mayarwa da shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Dr Muhammad Sani Bello wanda yana daya daga cikin jagororin jam’iyyar PDP yace shirmen da Nasir El-Rufa’I yakeyi yana kara saukakawa PDP cin zabe a shekarar 2019. Ya zargi gwamnatin jihar Kaduna da nuna wariya a lamuran jihar.
Gwamnatin tarayya ta gardanta ikirarin da Sarki Muhammadu Sanusi II yayi na cewa an gayyaci Ministocin Najeriya, zuwa wurin taron masu zuba hannun jari a Washington DC, dake kasar Amruka, a ranar 19 ga watan Afirilu 2018.
Dakarun sojoji daga hedkwatar hukumar tare da na TOTAL FREEDOM sun yi arangama da wasu yan fashi dake addaban kauyukan Kpanche, Bereko da kuma Ozugbe na karam ar hukumar Bassa dake jihar Kogi a yayinda suke gudanar da aiki.
Sanata Shehu Sani yayi kira ga shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya ba matasan Najeriya hakuri kan furucin da aka ce yayi na cewa matasan Najeriya yan cima-zaune ne. Sani mai wakiltan Kaduna ta tsakiya ya bayyana haka a Facebook.
Kaaba wacce ake kira da al-Kaʿbah al-Musharrafah, ta kasance gini mai tarin muhimmanci kuma masallaci mafi daraja a addinin Musulunci. Masallacin wanda ake yiwa lakabi da dakin Allah na a birnin Makkah na kasar Saudiyya ne.
Wata kotun Majistare dake Abuja ta bayar da belin yan shia 22 da aka tsare a ranar Alhamis, 19 ga watan Afrilu. Yan sanda ne suka kama yan shian a ranar Litinin sannan kuma aka zarge su da ta’addanci, taro ba bisa ka’ida ba.
Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya kalubalanci matasan Najeriya dasu shiryawa jagorancin siyasar kasar a shekaru masu zuwa. Osinbajo ya bayyana haka ne a ranar Alhamis lokacin da ya karbi bakuncin kungiyar matasa.
Babban Lauyan yaki da rashawa Festus Keyamo (SAN) wanda aka bawa Daraktan tsare-tsare na sadarwa game da kamfen na Buhari. Ministan sufuri kuma Darakta Janar na hukumar Chibuike Ameachi shine ya nadashi wannan matsayi.
Aisha Musa
Samu kari