Manyan Najeriya 3 da saudiyya ta karrama ta hanyar bude masu ka'aba
Kaaba wacce ake kira da al-Kaʿbah al-Musharrafah, ta kasance gini mai tarin muhimmanci kuma masallaci mafi daraja a addinin Musulunci.
Masallacin wanda ake yiwa lakabi da dakin Allah na a birnin Makkah na kasar Saudiyya ne.
Masallaci ne da ya tsarkaka daga dukkanin ababen ki. Sannan kuma sai mutum mai daraja da tsarki ne ke samun damar kusantarta. Al’umman kan kewayeta domin yin dawafi da rokon Allah saboda darajar ta.
KU KARANTA KUMA: Matasan Najeriya sun wuce a kira su da cima-zaune - Abubakar Sani
Mun lalubo maku wasu manyan Najeriya uku da Saudiyya ta karrama ta hanyar bude masu kaaba domin su shiga suyi ibada.
Daga cikinsu akwai:
1. Shugaban kasa Muhammadu Buhari
2. Attahiru Bafarawa
3. Atiku Bagudu
Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng
Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Asali: Legit.ng