Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Mataimakin shugaban kasa, Ferfesa Yemi Osinbajo ya gana da jiga-jigan sabuwar PDP a yau Litinin, 28 ga watan Mayu. Shugaban majalisar dattawa ne ya jagoranci mambobin sabuwar PDP zuwa wajen ganawar wanda ya gudana a gidan Osinbajo
Kungiyar tayi korafi akan cewa ba’a kulawa da su kuma ba’a sanyasu cikin al’amurran da ya kamata ace ana damawa da su, sannan ba’a basu matsayin da ya kamata, misali kamar kujerar shugaban majalisa da muka nema.
Ana ta turawa dan kwallon na kasar Jamus, mai shekara 24, da iyalansa sakonnin barazana bayan kuskure biyu da ya yi wanda ya taimaka wa Real Madrid wajen doke su da ci 3-1 a wasan da aka gabatar a ranar Asabar, 26 ga watan Mayu.
Jami’an hana safarar miyagun kwayoyi (NDLEA) ne suka fara bincikensu, da suka gaza bayar da kwakwaran bayani game da jariran suka zargesu, inda suka hadasu da jami’an sojin, kamar yadda wani mai talla a wurin ya bayyana.
Manya-manyan shugabannin kungiyoyin Nger Delta, sun daura damarar taya gwamnantin tarayya kokarin kara tabbatar da zaman lafiya a yankunan dake da mai domin samun samun gudanar da zaben 2019 cikin kwanciyar hankali.
Shahararen dan kwallon nan Muhammad Salah ya bayyana cewa duk da cewa yanzu lokacin azumi ne kuma ga wasan karshe na cin kofin zakarun turai bazai iya ajiye azumi ba saboda kwallon kafa. Ya bayyana haka ne ga manema labarai.
Sandar girma ta kungiyar karamar majalisar birnin tarayya (AMAC) ta bata sannan an lalata wani banare na majalisar sakamakon rikici tsakanin ‘yan majalisar a ranar Alhamis. AMAC na daya daga cikin kananan majalisu shida dake Abuja
Ta samu lambar yabo a matsayin jarumar jarumai na wannan shekara. An kuma karramar jarumar ne a wajen bikin karrama fitattun yan Najeriya da suka kawo cigaba a kasar wanda aka gudanar a babban birnin tarayya Abuja.
Kamar yadda kuka sani watan Ramadana yak an kasance lokaci na musamman ga al’umma Musulmi. Sannan kuma lokaci ne da mutane kan ajirce wajen ibada da ayyukan alkhairi kamar su sadaka, kyauta da ciyar da mabukata.
Aisha Musa
Samu kari