Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Mafi akasarin masu gangamin sun kasance mata dake korafin cewa a matsayinsu na iyaye mata suna jinjina lamarin tsaro a kasar wanda ya mayar da wasu zawarawa, ya maida yara marayu sannan kuma ya mayar da wasu marasa galihu.
Iyayen marigayiya Confidence Nwanma, wadda saurayinta Saliu Ladayo, da daba mata wuka har lahira lokacin da suke fada tsakaninsu, sunyi ikirarin cewa ya zama dole ya auri gawar diyar tasu, kuma sai ya gabatar da duk al’adun aure.
Babu shakka hakuri da dangana sune gishirin zaman gidan duniya sannan mutun kan zamun rabo. Wasu ma’aurata yan Najeriya da aka ambata da suna Ajibola da Taiwo sun nuna yadda Allah ya nufe su da zama iyaye bayan shekaru 17.
Lauretta Onochie, daya daga cikin hadiman shugaban kasa Muhammadu Buhari tace Nyesom Wike, gwamnan jihar Rivers yana da matsalar kwakwalwa. Onochie ta mayar da martini ga gwamnan akan maganar da yayi na cewa an ci zarafinsa.
Rahotanni dake zuwa mana sun nuna cewa wani abu mai kama da tashin bam ya tashi a gefen gidan ruwan dake gadar Kwangila Zaria. Sai dai a lokacin da jama’a suka bazama zuwa wajen domin ganin abunda ya afku sai suka ga ashe gas ne.
Sanata Shehu Sani ya bayyana matsaloli 15 dake barazana ga siyasar Najeriya. Dan majalisar mai wakiltar jihar Kaduna ta tsakiya ya bayyana a shafinsa na Facebook matsalolin da yake ganinn sun shafi siyasar Najeriya.
Mai gabatar da kara Christopher John, ya bayyanawa kotun cewa an aikata laifin a ranar 24 ga watan Afirilu, a cikin harabar makarantar Zion Saint Nursery and Primary dake a No. 70, unguwar Ijokoro, Ikorodu, a jihar Legas.
Kungiyar jama’atul Izalatul Bid’a wa ikamatus Sunah (JIBWIS) sun baza malamai 520 a fadin kasar nan domin gudanar da Tafsir a masallatai. Ciyaman na kungiyar na tarayya Sheikh Sani Yahaya Jingir, ya bayyana haka a wurin Tafsiri
Amfanin da Boko Haram suka yi da Dattijon yasa jami’an tsaron basu ankara da mike faruwa ba har ya aiwatar da abunda ya fito yi, saboda ‘yan kungiyar amfi saninsu da yin, amfani da kananan yara matasa maza da mata wurin kai hari.
Aisha Musa
Samu kari