Hotunan kyawawan yaran shugabannin kasashen Afrika 10

Hotunan kyawawan yaran shugabannin kasashen Afrika 10

An san yan Afrika da tsantsar kyawu da kuma wasu abubuwa na musamman dake janyo hankulan mutane su kasance akan su.

Don haka, mutane kalilan ne ke sane da cewar Allah ya azurta shugabannin Afrika da kyawawan yara mata masu tarin ilimi.

1. Tariro Mnangagwa

Ta kasance ýa ga shugaban kasar Zimbabwe Emmerson Dambudzo Mnangagwa. Yarinyar mai shekaru 32 itace kara cikin yayan shugaban kasar.

2. Faith Elizabeth Sakwe

Hotunan kyawawan yaran shugabannin kasashen Afrika 10
Hotunan kyawawan yaran shugabannin kasashen Afrika 10

Ta kasance babbar ‘yar tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan da Dame Patience. Ta auri Godswill Osim Edward. Sunyi aure ne a shekarar 2014.

3. Zahra Buhari

Zahra Buhari ta kasance ýa ga shugaban kasar Najeriya mai ci a yanzu, Muhammadu Buhari. Ta karanci medical microbiology a jami’ar Surrey, kasar Amurka. Yarinyar mai shekaru 23 ta auri Ahmed Indimi a 2016.

4. Isabel dos Santos

Ta kasance ýa ga tsohopn shugaban kasar Angola shugaba José Eduardo dos Santos. A shekaru 45 Dos Santos ta kasance mace daya tilo biloniya kamar yadda mujallar Forbes ta rahoto.

5. Brenda Biya

Ta kasance ýa ga shugaban kasar Kamaru.

6. Thuthukile Zuma

Hotunan kyawawan yaran shugabannin kasashen Afrika 10
Hotunan kyawawan yaran shugabannin kasashen Afrika 10

Ta kasance karamar ýar tsohon shugaban kasar Afrika ta Kudu Jacob Zuma daga tsohuwar matarsa Nkosazana Dlamini-Zuma.

7. Ngina Kenyatta

Ta kasance ýaga Uhuru Kenyatta, shugaban kasar Kenya. An sanyawa kyakyawar yarinyar sunan kakarta, Ngina Kenyatta.

8. Malika Bongo Ondimba

Malika Bongo Ondimba ta kasance ýa daya tilo ga shugaban kasar Gabon, Ali Bongo Ondimba. Ahlin gidansu nayi mata lakabi da mai kwazon aiki.

9. Ange Kagame

Ange ta kasance ‘ya ta biyu kuma mace daya tilo ga shugaban kasar Rwanda, Paul Kagame.

10. Gimbiya Sikhanyiso Dlamini

Gimbiya Sikhanyiso Dlamini ta kasance babbar ya ga mai martaba sarki Mswati III na Swaziland. Ita ce ta farko cikin yaransa 30.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Asali: Legit.ng

Authors:
Aisha Musa avatar

Aisha Musa (Hausa writer) Aisha Musa 'yar jarida ce wacce ta kwashe shekaru biyar tana aikin gogewa a harkar yada labarai. Ta kammala karatun ta a Jami'ar Ibrahim Badamasi Babangida (IBB Lapai) a shekarar 2014 tare da digirin farko a fannin Tarihi. Aisha Editan Hausa ce wacce ke amfani da kwarewa da kwazonta don karfafawa wasu gwiwar yin aiki tukuru don cimma nasara. Ta karbi lambar yabo na gwarzuwar shekarar 2021 a bangaren Hausa na Legit. Za ku iya aika mata sakonnin imel ta adireshinta aisha.musa@corp.legit.ng