Yar sani Abacha ta hada tsadadden bikin zagayowar ranar haihuwarta a Kano (hotuna)

Daya daga cikin kyawawan ýaýan tsohon shugaban kasa a mulkin soja, Gumsu Sani Abacha tayi bikin zagayowar ranar haihuwarta kwanan nan inda yan uwa, abokan arziki, da masu yi mata fatan alkhairi suka taya ta murna.

A ranar Lahadi, 23 ga watan Satumba ne ta kara shekara daya akan shekarunta sanna ta yanke shawarar yin bikin raya wannan rana cikin birgewa da girma. Duk da shekarunta ta kasance kyakyawa ajin farko.

An rahoto cewa Gumsu ta karbi bakuncin wasu yan tsirarun abokai, day an uwanta a liyafar da ta shira a mahaifarta ta Kano. Manyan mutane kamar su Sanata Shehu Sani ma sun hallara.

Yar sani Abacha ta hada tsadadden bikin zagayowar ranar haihuwarta a Kano (hotuna)
Yar sani Abacha ta hada tsadadden bikin zagayowar ranar haihuwarta a Kano
Asali: UGC

Fitacciyar jarumar nan ta Kannywood wacce aka fi sani da Hafsat Barauniya ma ta halarci taron.

Yar sani Abacha ta hada tsadadden bikin zagayowar ranar haihuwarta a Kano (hotuna)
Yar sani Abacha ta hada tsadadden bikin zagayowar ranar haihuwarta a Kano
Asali: UGC

An kawata wajen liyafar da launin fari da ruwan gwal Dakin yayi matukar haduwa.

Yar sani Abacha ta hada tsadadden bikin zagayowar ranar haihuwarta a Kano (hotuna)
Yar sani Abacha ta hada tsadadden bikin zagayowar ranar haihuwarta a Kano
Asali: UGC

Yar sani Abacha ta hada tsadadden bikin zagayowar ranar haihuwarta a Kano (hotuna)
Yar sani Abacha ta hada tsadadden bikin zagayowar ranar haihuwarta a Kano
Asali: UGC

KU KARANA KUMA: Shugaban karamar hukuma ya tsallake rijiya da baya yayinda yan fashi suka sace mutane 7 a Zamfara

Yar sani Abacha ta hada tsadadden bikin zagayowar ranar haihuwarta a Kano (hotuna)
Yar sani Abacha ta hada tsadadden bikin zagayowar ranar haihuwarta a Kano
Asali: UGC

Legit.ng ta tattaro cewa Gumsu ta yi aure da biloniyan mijinta dan kasar Kamaru, Mohamadou Bayero Fadil. Allah ya albarkaci aurensu da kyawawan yara kuma nzu tsawon shekaru 17 kenan da yin aurensu.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Asali: Legit.ng

Online view pixel