Zaben gwamnan Rivers: Wike na kan gaba a kananan hukumomi 8 cikin 10 da aka sanar
Hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) a jihar Rivers ta fara ci gaba da tattara sakamakon zaben gwamna da na yan majalisar dokokin jiha da aka dakatar a jihar.
Jami'an zabe na kananan hukumomi goma sha bakwai da aka kammala zabe duk sun hallara a sakatariyar INEC da ke Port Harcourt.
Rundunar yan sandan jihar Rivers ma ta yi alkawarin kewaye hanyar GRA har zuwa harabar INEC da motocin makamai.
Kwamishinan zabe na kasa da ke kula da jihohin, Bayelsa, Rivers da Edo, May Agbamuche-Mbu, kwamishinan zabe na jihar Rivers, Obo Effangha, Kwamishinan zabe na jihar Eboji da jihar Niger, Sam Ebu, mataimakin Daraktan DSS, Abdulkadir, da kwamishinan yan sanda CP Usman Bala, na daga cikin jami'an da ke kula da shirin tattara sakamakon.

Asali: Depositphotos
Ga sakamakon zaben kananan hukumomi tara:
Port Harcourt LGA
AAC: 11, 866
PDP: 40,197
Ikwerre LGA
AAC: 5,660
PDP: 14,938
Andoni LGA
AAC: 5,335
PDP: 92,056
Oyigbo LGA
AAC: 32,026
PDP: 8,652
Eleme LGA
AAC: 2,748
PDP: 9,560
Opobo-Nkoro LGA
AAC: 3,888
PDP: 6,314
Bonny LGA
AAC: 3,046
PDP: 10,551
Okrika LGA
AAC: 3,803
PDP: 25,572
AKUKU-TORU LGA
AAC: 36,661
PDP: 25,765
Omuma LGA
AAC: 1,853
PDP: 15,792
SANARWA: Shafin jaridar NAIJ.com Hausa ya sauya suna zuwa Legit.ng Hausa. Muna fatan za ka ci gaba da kasancewa tare da Legit.ng Hausa don karanta labarai da dumi duminsu.
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayarku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa
Ku biyo mu a shafukan mu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/legitnghausa
Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng