Kai tsaye: Yadda zaben gwamna ke gudana a jihar Adamawa

Kai tsaye: Yadda zaben gwamna ke gudana a jihar Adamawa

Hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta sanya yau, Alhamis, 28 ga watan Maris, don gudanar da zaben gwamna a jihar Adamawa.

Da fari dai an kaddamar da zaben ranar 9 ga watan Maris a matsayin ba kammalalle ba, Ahmed Umar Fintiri, dan takarar jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), ya samu kuri’u 367,471, yayinda gwamna mai ci, Jibrilla Bindow na jam’iyyar the All Progressives Congress (APC), ya samu kuri’u 334,995.

Hakan na nufin Fintiri kne kan gaba da kuri’u 32,476, sai dai an soke wasu kuri’u da ya kai 40,988,, hakan yasa dole sai INEC ta shirya sake zabe a mazabu 44 da abun ya shafa.

Tantance masu zabe da jefa kuri’u zai farad a karfe 8am

Za a fara tantancewa da jefa kuri’u tsakanin karfe 8am da 2pm a wuraren rijista 29 a yankin, wanda ke da mazabu 44, a fadin kananan hukumomi 14 tare da masu zabe 40,988.

Ana nan ana tantance masu zabe da jefa kuri’u a mazabunsu Ardo Maguwa/Kofar Ardo PU 001, karamar hukumar Girei na jihar Adamawa.

Sai dai akwai karancin masu zabe da suka fito yayinda aka tsaurara matakan tsaro.

Ana nan ana gudanar da zabe a kaaramar hukumar Numan, PU 005.

Zabe na gudana a mazabar Rabarma, Numan 2 na karamar hukumar Numan

Ana nan ana tantance mutane da kuma zabe a mazabar Rabarma, Nuwan 2 na karamar hukumar Nuwman, karamar hukumar Song Waje PU: 02-16-10-005, da kuma karamar hukumar Ganye Sangasumi PU: 02-03-07-005.

Sakamakon zabe daga karamar hukumar Guyuk mazabar 017

APC – 8

PDP – 176

Polling Unit 001, Guyuk LGA

APC - 0

PDP - 154

Dangir Dutse Polling Unit 001, Chikala Ward

APC - 0

PDP -144

Sakamakon zabe daga kudancin Yola

Bako Ward, Yola South LGA

APC - 60

PDP - 185

Michika LGA, Vazili PU 009:

ADC – 1

APC – 561

PDP – 6

Kikan PU 003 Numan LG

APC 1

PDP 362

Opalo Unit PU 005 Lamurde LG

PDP 258

APC 11

Zabarma PU 009 Numan LG

APC 26

PDP 199

Gyemun PU 001 Numan LG

APC 2

PDP 202

PU 019, J.K.Umaru Song LG

APC 86

PDP 170

Pwagui PU 024, Mubi LG

PDP 204

APC 1

Mitiri PU 023, Mubi LG

PDP 266

APC 2

Ribawa PU 016 Mubi LG

PDP 261

APC 7

Michika LGA

Fwa unit

PDP – 161

APC – 3

Jigalambu unit

PDP – 248

APC – 7

Moda Dlaka unit

PDP – 101

APC – 166

Mubi North LGA

Fagui Unit

PDP – 204

APC – 1

Mitiri Unit

PDP – 266

APC – 2

Ribawa Unit

PDP – 261

APC – 7

Asali: Legit.ng

Online view pixel