Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) reshen jihar Enugu ta nuna rashin amincewa da sake zabar tsohon ministan harkokin waje, Mista Geoffrey Onyeama da Shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi.
Rahotanni da ke zuwa mana sun nuna cewa, a safiyar ranar Lahadi, 21 ga watan Yuli, fitattun furodusoshin masaa’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood guda biyu, Usman Mu’azu da Abba Miko Yakasai sun yi mummunan hatsarin mota.
Wassu yan bindiga wadanda ba a san asalinsu ba sun yi garkuwa da wasu matafiya mata uku da ke a hanyarsu ta zuwa Yenagoa, babban birnin jihar Bayelsa daga jihar Lagas.
Masana sun bukaci jama’a da su dunga yawan cin gwaza domin cewa yana dauke da sinadarai masu matukar amfani a jikin dan adam. Bincike ya kuma nuna cewa ganyen gwaza na dauke da sinadarin kawar da cututtuka da suka hada da makanta.
Rahotanni sun kawo cewa shahararrun mawaka da makadan nan na kasar Amurka sun yi shasu a birnin Jeddah da ke Saudiya, bikin casu da 'yan kasar suka dade suna zuba ido.
Rahotanni sun kawo cewa wasu da ake zargin yan bindiga ne sun kashe sama da mutane 20 a kauyen Dan Tatsako da ke karamar hukumar Goronyo na jihar Sokoto.
Wata uwar yara uku, Olubukola Owolabi, a ranar Alhamis, 18 ga watan Yuli, ta shigar da kara wata kotu da ke Ibadan domin a raba auranta da mijinta, Tayo na tsawon shekara 16, kan zarginsa da shan giya da kuma sace-sace.
Kwanan nan ne Lamido Sanusi, Sarkin Kano ya je kasar Ingila domin taya dansa da ya kammala karatu kwanan nan daga jami’ar da ke Ingila murna. Matashin mai suna Ashraf Adam ya kammala karatu ne daga jami’ar Manchester.
Wani babban jigon jihar Lagas, Prince Tajudeen Olusi, ya nuna rashin amincewa da ikirarin tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo kan rashi tsaro a kasar.
Aisha Musa
Samu kari