Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Rahotanni sun kawo cewa a ranar Asabar, 10 ga watan Agusta wanda ya kasance jajibarin Sallah , ne Sarkin Gaya, Ibrahim Abdulƙadir ya dakatar da wasu Hakimai saboda sun ki masa biyayya.
Rahotanni sun kawo cewa yawan adadin mahajjatan Najeriya wadanda suka mutu a kasa mai tsarki ya kai tara. Dr. Ibrahim Kana, Shugaban tawagar likitoci na hukumar kula da mahajjatan Najeriya (NAHCON), ne ya tabbatar da hakan.
Kofur Bashir Umar, jami’in sojan sama na Najeriya, wanda ya tsinci kudi kimanin naira miliyan 15 da wani bawan Allah ya yar a filin jirgin sama na Aminu Kano ya bayyana irin sukar da ya sha akan mayar wa mai kudin da abinsa.
Gwamna Bala Muhammad na jihar Bauchi, ya ce shi da wasu mukarrabansa da suke aikin hajjin suna zaune ne a gidan alhazai na gama-gari daga jihar, maimakon kasaitaccen masauki ko otal.
Hukumar da ke kula da jin dadin Mahajjatan Najeriya (NAHCON) ta bayyana cewa maniyyatan kasar shida ne suka rasu a kasar Saudiyya.
Hukumar da ke kula da harkokin ruwa ta Najeriya wato Nigeria Hydrological Services Agency (NIHSA), ta ja hankalin jihohin kasar, inda ta bukaci da su sanya ran fuskantar ambaliyar ruwa sosai a lokacin damuna.
Babban malamin nan na kasar Saudiyya, Sheikh Abdul Rahman Al Sudais, ya bukaci mahajjata da su kiyayi ayyukan da ka iya siyasantar da aikin Hajjin.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed ya ba Ladan Salihu, tsohon Shugaban gidan radiyon tarayya wato FRCN, wanda Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kora a shekarar 2016 mukamin kwamishina.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi ta’aziyya ga iyalan daliban jami’ar Abubakar Tafawa Balewa University (ABTU), jihar Bauchi, wadanda suka mutu a daren ranar Litinin, ga watan Agusta biyo bayan rushewar wata gada a Jami'ar.
Aisha Musa
Samu kari