Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Wani magidanci wanda ya kasance makaho ya saki matarsa bayan ganinsa ya dawo kan cewa bai san mummuna ya aura a matsayin matar auransa ba.
Masu iya magana kan ce soyayya gamuwar jini ce kuma kowa da irin sana’ ar da ta karbe shi. Hakan ce ta kasance ga wani matashi mai suna Nura Aliyu Batsari wanda ke shirin yin tattaki daga Katsina zuwa jahar Kano.
Justis Idris Kutigi ya yi umurnin kama tsohon ministan man fetur, Dan Etete kan kasancewarsa da hannu a badakalar man Malabu. Bala Sanga, a wani bukata da ya gabatar ya sanar da kotu cewa kama Mista Etete na da muhimmanci sosai.
Kwanan nan Musulmai za su samu garabasar zuwa aikin Hajji a kasar Saudiyya yayinda Zhikrullahi Hassan, zababben Shugaban hukumar aikin hajji ya yi alkawarin yanke farashin kudin da ake biya.
Majalisar dattawan Najeriya ta bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya sanya dokar ta baci a fannin tsaron kasar. Hakan na daga cikin matsayar da suka yanke a zaman majalisa na ranar Laraba, 29 ga watan Janairu.
Mambobin majalisar sun yi kira ga shugabannin tsaro da su yi murabus daga kujerunsu. Hakan na daga cikin matsayar yan majalisar bayan sun yi muhawara kan lamarin tsaron kasar a zamansu na ranar Laraba, 28 ga watan Janairu a Abuja.
Wasu sanatoci sun bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya sallami shugabannin tsaro na kasar. An kuma yi kira ga murabus din sufeto janar na yansanda, Mohammed Adamu.
Wata mata yar Kenya wacce Allah ya yiwa baiwar gemu kuma ta kasance kwandastar motar bas a kasar ta bayyana yadda 'yan sanda suka sa ta yin tsirara haihuwar uwarta a ofishinsu saboda su tabbatar da ko ita mace ce.
Gwamnan jihar Edo, Mista Godwin Obaseki, ya sha alwashin gasa wa tsohon gwamnan jihar kuma Shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa, Comrade Adams Oshiomhole aya a hannu idan har ya cigaba da hargitsa jahar.
Aisha Musa
Samu kari