Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Rahotanni da ke zuwa mana daga New Telegraph ya nuna cewa shahararren kasuwar nan ya Mile 12 da ke jahar Lagas na nan tana ci da wuta.
Kungiyar gwamnonin Najeriya ta yaba ma gwamnan jahar Borno, Babagana Umara Zulum, kan kira ga sauya salon tsaron kasar baki dayanta.
Fadar shugaban kasa ta yi martani a kan ihun da wasu mutane suka yiwa shugaban kasa Muhammnadu Buhari a lokacin da ya kai ziyarar jaje a garin Maiduguri, babbar birnin jahar Borno.
Gwamna Babagana Umara Zulum na jahar Borno ya bayyana cewa akwai bukatar a sauya salon yakin da ake da yan ta’addan Boko Haram a kasar.
An gudanar da zaman majalisar zartarwa na mako a yau Laraba, 12 ga watan Fabrairu a fadar shugaban kasa da ke Abuja. Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ne ya jagoranci zaman majalisar na yau.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dawo kasar bayan halartan taron AU na 33 a kasar Habasha. Shugaba Buhari, ya taso daga Addis Abba sannan a yanzun nan ya sauka a Maidururi, babbar birnin jahar Borno.
Gwamnan jahar Zamfara, Bello Matawalle, ya lashi takobin cewa sai ya kwato kudi har naira biliyan 90 daga hannun tsohon gwamnan jahar , Abdul'aziz Yari, wadanda ake zarginsa da karkatarwa ta hanyar yin aragizon kwantaragi.
Injiniya Abba ya ce dashi da uban tafiyar, Injiniya Rabiu Musa Kwankwaso da sauran masu ruwa da tsakin duk suna a Abuja a wannan lokaci da Kwarad Aminu ya yi tattakin.
Tsohon furodusa, Malam Adamu Muhammad wanda aka fi sani da Kwabon Masoyi ya ce rashin tarbiyya da kin girmama na gaba na daga cikin manyan matsalolin da ke addabar masana'antar finafinan Hausa ta Kannywood.
Aisha Musa
Samu kari