Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Tsohon daan majalisar Kaduna Shehu Sani ya zargi shugabanni da kin fada ma Shugaban kasa Muhammadu Buhari gaskiya. Sani na martani ne ga kisan yan Najeriya 30 da yan ta’addan Boko Haram suka yi Maiduguri, jahar Borno.
Kungiyar dattawan arewa ta yi watsi da ikirarin Shugaban kasa Muhammadu Buhari na cewa bai da hurumin sanya baki a rikicin da ke afkuwa tsakanin Gwamnan jahar Kano, Abdullahi Umar Ganduje da Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II.
Kungiyar Musulunci a Adamawa ta nuna damuwa kan tsadar aure a tsakanin al’umman Musulmi a jahar wanda ke cike da kashe kudi. Shugaban kungiyar, Alhaji Gambo Jika, ya bayyana hakan a yayinda yake zantawa da manema labarai.
Sanata mai wakiltan yankin Neja ta gabas, Mohammed Sani Musa, ya koka kan sabbin hare-haren yan bindiga a kan wasu garuruwa a jahar Neja.
Wani jigon jam’iyyar All Progressives Grand Alliance (APGA) a jahar Zamfara, Alhaji Sani Abdullahi Shinkafi, ya yi kira ga a yi gaggawan kama tare da hukunta tsohon gwamnan jahar, Alhaji Abdulaziz Yari.
Tsohon kakakin majalisar dokokin jahar Nasarawa, Musa Ahmed Mohammed, ya sauya sheka daga jam’iyyar Peoples Democratic Party, (PDP) zuwa jam’iyyar All Progressives Congress (APC).
Rahotanni sun kawo cewa an ba haziki Abba Kyari, babban jami’in dan sanda day a kware wajen kama masu laifi da kuma warware manyan shari’ar ta’addanci da dama sarauta a Maiduguri.
Rahotanni sun kawo cewa cibiyoyin lafiya a Najeriya sun tabbatar da cewar masana na nan suna gudanar da bincike a kan wata bakuwar cuta a jahar Benue.
Fitaciyyar jarumar nan ta masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Maryam Booth ta yi martani a kan bidiyon tsaraicinta da ke yawo a shafukan sadarwa.
Aisha Musa
Samu kari