Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Gwamnatin tarayya ta fara rabon tan 70,000 na kayan abinci iri daban-daban ga talakawan Najeriya, daga cikin kokarin da take yi na rage masu radadin covid-19.
Majalisar dattawan Najeriya ta tsawaita hutunta domin bin umurnin hana zirga-zirga da gwamnatin tarayya ta yi a kokarinta na yaki da hana yaduwar Covid-19.
Yan bindigan da suka yi garkuwa da hadimin gwamnan jahar Nasarawa shawara, Mista John Mamman, sun bukaci a biya kudin fansa naira miliyan 20 kafin su sake shi.
Mazauna yankin Kirchinga inda a nan ne aka kaddamar da harin, sun bayyana cewa mayakan na Boko Haram sun kai farmaki kauyen a daren ranar Litinin, 6 ga Afrilu.
An zargi wani jami’in dan sanda a jahar Abia da kashe wani ma’aikacin gidan mai a ranar Litinin, 6 ga watan Afrilu, lamarin ya afku ne a sabuwar hanyar Umuahia.
Gwamnan jahar Rivers, Nyesom Wike ya zargi gwamnatin Shugaban kasa Muhammadu Buhari da siyasantar da tallafin naira biliyan 10 da ya ba jahar Legas na corona.
Rahotanni sun kawo cewa an sake samun sabbin mutane biyu da suka kamu da cutar Covid-19 wacce aka fi sani da coronavirus a Ogun, mutane shida kenan suka kamu.
Kwamitin gwamnatin jahar Bauchi kan annobar Coronavirus ya bayyana cewa har yanzu ba a tabbatar da sakamakon gwajin gwamnan jahar, Bala Mohammed na biyu ba.
Rahotanni da muke samu yanzu ya nuna cewa Kwamishinan birane da wutar lantarki na jahar Bayelsa, Alexander Markus Senlo ya rasu, bayan ya yi rashin lafiya.
Aisha Musa
Samu kari