Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Gwamna Bello Matawalle na jahar Zamfara na shan suka a kan siya wa kwamishinoninsa manyan motocin alfarma da ya yi, duk da matsalolin da ake ciki na corona.
An yi kira ga masu cutar suga, hawan jini da yawan kitse a jiki da su yi taka-tsan-tsan domin halin da suke ciki ka iya haifar da kamuwa da mummunar cutar.
Fitaccen jarumin fina-finan Indiya, Irrfan Khan, wanda ya taka rawar gani har a fina-finan Hollywood ya rasu yana da shekara 53 bayan ya yi fama da ciwon hanji.
Gwamna Nasir El-Rufai na jahar Kaduna ya bayyana cewa mahaifiyarsa ta nemi ya aske gemunsa bayan ya ziyarceta a lokacin da ya warke daga cutar coronavirus.
Kungiyar matasan Arewa (AYCF) ta yi wa gwamnatin jahar Lagas wankin bargo a kan watsi da ta yi da al’ummanta a jahar wajen rabon kayan rage radadin hana fita.
Najeriya na ci gaba da samun hauhawan masu annobar coronavirus, inda a yanzu adadin masu ita ya kai 1,532 kamar yadda alkaluman hukumar yaki da cutar ta fitar.
Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jahar Kaduna, ta caccaki Gwamna Nasir El-Rufai a kan tsawaita dokar hana fita da ya yi a jahar zuwa wani wata guda.
Rahotanni sun kawo cewa Bauchi ta sake samun sabbin mutane 11 da suka kamu da cutar coronavirus, a ranar Talata, 28 ga watan Afrilu, masu cutar sun zama 25.
Wani mai magana da yawun masu kaurar ya bayyana cewa a yanzu 'yan fashin ne ke iko da kauyuka guda tara da ke karamar Hukumar Sabon Birni Gobir na jahar Sokoto.
Aisha Musa
Samu kari