Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Gwamnatin jihar Zamfara ta killace iyalan marigayi sarkin Kaura Namoda, Alhaji Ahmad Muhammad Asha. An yi wa fadar sarkin da wasu manyan sassa na jihar feshi.
Dino Melaye ya bayyana cewa Najeriya ta siyar da danyen man fetur tsawon shekaru 64 amma ta gaza ciyar da al’ummanta na makonni biyu a lokacin da aka rufe kasar
Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan, ya jinjinawa marigayi tsohon shugaban kasa Umar Musa Yar’adu, shekaru goma bayan mutuwarsa a yau Talata, 5 ga watan Mayu
Shugaban NCDC, Dr Chikwe Ihekweazu, ya ce duk da hukumar na zaton za a samu masu karya doka, amma hankalinta ya tashi da yadda ta ga ana turereniya a bankuna.
Gwamnatin jihar Taraba ta sanar da cewa ta damke wata majinyaciya da ta tsere daga cibiyar killacewa ta jihar bayan an tabbatar tana dauke da cutar coronavirus.
Rabi'u Musa, sakataren yada labarai na tsohon shugaban kasa Umaru Musa Yar'adua ya rasu. Musa ya rasu yana da shekaru 60 a duniya kamar yadda rahoton ya nuna.
Aisha, diyar Mallam Abba Kyari, tsohon shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa Muhammadu Buhari, ta bayyana cewa mahaifinta bai taba tuka mota ba har ya rasu.
Gwamna Aminu Waziri Tambuwal na jihar Sokoto, ya bayyana cewa a halin yanzu jihar ta rasa rayuka takwas sannan mutane 66 sun kamu da annobar nan ta coronavirus.
Hukumar yaki da cin hanci a rashawa (EFCC) ta shirya gurfanar da babban lauyan Najeriya kuma tsohon ministan ayyukan na musamman, Kabiru Turaki, a yau Litinin.
Aisha Musa
Samu kari