Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Kungiyar dattawan Arewa ta jinjinawa kokarin gwamnatin Shugaban kasa Muhammadu Buhari, kan yadda ta dauka mataki a kan al'amarin da ke faruwa a jihar Kano.
Sabanin yadda kafafen sada zumuntar zamani suka dinga wallafawa tun a daren jiya Alhamis, tsohon kakakin majalisar wakilai, Ghali Umar Na'abba bai mutu ba.
Mai ba shugaban kasa Muhammadu Buhari shawara, Femi Adesina, ya bayyana cewa wanda ya fitar da jawabin shugaban kasa kafin ya gabatar da ita, ya shiga hannu.
Fitaccen jarumin Kannywood Yakubu Muhammed, ya nuna alhini a kan rasuwar abokin aikinsa kuma amininsa, Ubale Ibrahim. Ya ce shakka babu sun yi babban rashi.
Allah ya yi wa wani mamba a majalisar dokokin jahar Nasarawa, Alhaji Suleiman Adamu rasuwa. Ya kasance mamba mai wakiltan Nasarawa ta tsakiya a majalisar jahar.
Rahotanni sun kawo cewa jami’an tsaro sun kama mutane kimanin su 216 sannan aka hukunta su a kan karya dokar hana fita a jahar Neja. An sallami 12 daga cikinsu
Ministan lafiya, Osagie Ehanire, a ranar Alhamis ya ce likitocin Najeriya 113 wanda mafi akasarinsu daga asibitoci masu zaman kansu ne, sun kamu da coronavirus.
Allah ya yi wa daya daga cikin shahararrun jaruman masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Ubale Ibrahim wanda aka fi sani da wanke wanke rasuwa.
An gurfanar da wani mai tsaron ma'adanar gawawwaki tare da wani ma'aikaci a gabankotun majistare da ke Ondo a kan zarginsu da hannu a batan gawar wata mata.
Aisha Musa
Samu kari