Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Farfesa Babagana Zulum na jihar Borno ya yi kira ga al'umman jihar da su dage wajen addu'a a kan Boko Haram da masu daukar nauyin su a sallolinsu na Tahajjud.
Rundunar sojin saman Najeriya ta yi nasarar tarwatsa matattarar 'yan Boko Haram 33 a cikin shekarar 2020. Samamen da suka dinga kai wa ya dauka sa'o'i 1,700.
An sallamo mai martaba sarkin Daura, Umar Farouk daga asibiti. An kai sarkin asibitin gwamnatin tarayya da ke garin Katsina bayan tsanantar rashin lafiyarsa.
Masu garkuwa da mutane sun sako hafsin sojan da suka sace a jihar OndoAn sako sojan ne tare da wasu mutum biyu a daren Laraba a garin da ke tsakanin Ondo da Edo
Jideofor Adibe, farfesan kimiyyar siyasa, ya ce Gambari, sabon shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa ba zai iya shawo kan matsalar masu juya gwamnati ba.
Shugaban kungiyar Boko Haram, Shekau, ya saki sabon sakon murya, inda ya bayyana cewa tsohon sautin muryarsa ne ake yadawa na shekaru biyar da suka gabata.
Allah ya yi wa fitaccen tsohon jarumin masana'antar Kannywood, Daudu Galadanci, wanda aka fi sani da Alkalin Kuliya rasuwa, a daren ranar Laraba, 13 ga Mayu.
Gwamnan jihar Neja, Abubakar Sani Bello, ya nuna damuwarsa da yadda mazauna jihar sa ke ta ke dokar nesa-nesa da juna don dakile yaduwar annobar coronavirus.
Gwamna Abubakar Badaru na jihar Jigawa ya bayyana cewa mutum 20,000 ka iya harbuwa da cutar coronavirus a jiharsa idan har suka ki bin ka'idojin da aka gindaya.
Aisha Musa
Samu kari