Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Bayan samun karin masu cutar korona a lokacin da aka janye dokar kulle, kasar Saudiyya ta bayyana shirinta na dawo da dokar hana zirga-zirga a garin Jeddah.
Air Marshal Sadique Abubakar, shugaban hafsan sojin sama na Najeriya ya umurci jami’ansa da su bincika tare da lallasa yan ta’addan da suka dami jama’ar Katsina
Wani masani a bangaren tsari da shugabanci, Dr. Tunji Ogunyemi, ya yi hasashen cewa a kalla jihohi 32 ne za su gaza biyan albashi bayan cutar COVID-19 ta wuce.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya lamunce wa tsohuwar minista, Ngozi Okonjo Iweala, domin rike matsayin darakta janar ta kungiyar cinikayya ta duniya (WTO).
An garzaya da mahaifin Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa wanda ya kuma kasance Sarkin garin Gudi da ke karamar hukumar Akwanga na jihar zuwa asibiti.
Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa ya tabbatar da mutuwar wani dan majalisar dokokin jihar da wasu mutane uku sakamakon annobar cutar coronavirus a jihar.
Mataimakin gwamnan jihar Edo, Philip Shaibu ya ce shakka babu gwamnan jihar mai ci Godwin Obaseki ne zai lashe zaben fidda gwani na jam’iyyar APC da za a yi.
Majalisar wakilan tarayya ta aika sammaci ga shugabannin tsaro sakamakon hauhawar rashin tsaro a kasar. Hakan ya biyo bayan bukatar da Sada Soli ya mika gabanta
Dakarun sojojin Najeriya a karkashin Operation Accord sun kashe 'yan bindiga da dama a yankunan arewa maso yamma da arewa ta tsakiya bayan sun bude masu wuta.
Aisha Musa
Samu kari