Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
APC ta bayyana cewa duk wani mamba nata da ya karbi mukamin siyasa daga hannun Gwamna Ahmadu Fintiri na jihar Adamawa wanda yake dan PDP ya sani cewa ya barta.
Bayan umurnin da gwamnatin tarayya ta sanar da sassauta dokar hana zuwa wuraren bauta saboda cutar korona, wasu gwamnatocin jihohi sun ce sam ba za su bude ba.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta yi na’am da bude manyan filayen jiragen sama biyar don dawo da zirga-zirgar jirage a cikin kasar daga ranar 21 ga watan Yuni.
Dan shugaban kungiyar kiristoci Najeriya reshen jihar Nasarawa da yan bindiga suka sace, ya ce sai da suka siyar da motoci uku kafin suka biya fansar mahaifinsu
Akwai shirye-shirye da ake yi na dakatar da Monica Bolna'an Dongban-Mensem daga zama shugabar kotun daukaka kara, ana so Mohammed Lawal Garba ya maye gurbinta.
Hukumar yan sandan jihar Neja ta yi kiran gaggawa ga shugaban jam'iyyar APC na jihar , Mohammed Jibril Imam, a kan zarginsa da ake da yin sama da fadi a kudade.
Kotu ta yi watsi da shari’an Sanata Dino Melaye wanda gwamnatin tarayya ta shigar a kan zarginsa da ake yi da bai wa rundunar 'yan sandan Najeriya bayanan bogi.
Gwamna Aminu Bello Masari na jihar Katsina ya sassauta dokar hana fita tsakanin karfe 10:00 na yamma zuwa 04:00 na asuba a fadin jihar bayan umurnin Buhari.
Majalisar wakilai ta bukaci hukumomin rundunar sojin kasar da su dauki karin dakarun soji 100,000 domin cike gurbin rashin isassun soji da kasar ke fama dashi.
Aisha Musa
Samu kari