Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Kwamitin masu ruwa da tsaki na jam'iyyar APC ya sanya kujerar mataimakin sakataren jam'iyyar, Victor Giadom a kasuwa domin a cewarsa tun a 2018 ya bar mukamin.
Majalisar dokokin jihar Edo ta rufe harkokinta sannan ta bukaci shugabanninta da ma'aikata da su yi aiki daga gida na tsawon kdomin samun damar feshe majalisar.
Wani sabon bincike da aka gudanar ya nuna jinjirin da ke ciki baya iya daukar cutar coronavirus daga mahaifiyarsa a lokacin da yake cikinta ko yayin haihuwarsa.
Fadar shugaban kasa ta zargi tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiu Abubakar da yada zantukan karya kuma masu tsoratarwa game da yawan bashin da ake binta
Allah ya yi wa hadimin Gwamna Yahaya Bello na musamman, Abdulateef Suleiman rasuwa a safiyar yau Laraba, 17 ga watan Yuni, bayan ya yi fama da jinya asibiti.
Biyo bayan tsige shugaban jam'iyyar APC na kasa, Adams Oshiomhole da kotu ta yi, wani jigon jam'iyyar ya nuna farin cikinsa a kan haka, ya ce sun samu yanci.
Jami'an yan sanda sun kama shugaban kungiyar Coalition of Northern Groups (CNG), Nastura Ashir Sharif, bayan kammala zanga-zangar rashin tsaro a jihar Katsina.
An fafata tsakanin yan bangan sa-kai da yan bindiga a kauyen Dan Ali da ke karamar hukumar Danmusa na jihar Katsina inda hakan ya yi sanadiyar rasa rayuka biyar
Hukumar yaki da rashawa ta ICPC ta kwace wani gini mallakar gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Muhammad wanda ya mallake shi a lokacin da yake ministan Abuja.
Aisha Musa
Samu kari