Aisha Musa
9391 articles published since 09 Agu 2016
9391 articles published since 09 Agu 2016
Wasu 'yan bindiga sun sake kai hare-hare kananan hukumomi 3 na jihar Katsina, hakan ya sa an rasa rayuka biyu sannan aka yi garkuwa da mutum goma sha bakwai.
Wata 'yar jihar Sokoto mai suna Aisha Umaru ta shiga shirin nan na BBNaija lamarin da ya harzuka wasu yan Najeriya da suke ganin bai dace da bahaushiya ba.
Caccar baki ta kaure tsakanin ministan kwadago, Chris Ngige da dan majalisar wakilai mai wakiltan yankin Ikeja ta jihar Lagas, James Faleke, yayin wani zama.
Majalisar dattawa karkashin jagorancin Ahmad Ibrahim Lawan ta tabbatar da jakadu 39 da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya aike sunayensu zauren domin nada su.
Bayan bullar cutar korona karo na farko a Najeriya, cutar mai toshe kafofin numfashi ta yadu a jihohi 36 da kuma babban birnin kasar na Tarayya wato Abuja.
Kungiyar addinin musulunci ta Jama'atu Nasril Islam (JNI) ta yi kira ga daukacin musulman Najeriya da shagalin bikin sallah cikin aminci, nutsuwa da lumana.
Shakka babu Allah shine gwani kyauta, Buwayi gagara misali da ya azurta wasu tagwaye da suka auri tagwaye a rana daya da samun haihuwar yara 'yan biyu kuma.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mika ta'aziyya ga 'yan uwa da iyalan babban jigon jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Alhaji Umar Gaba, wanda ya rasu.
Gwamnatin tarayya ta daga ranar fara tashi da saukar jiragen kasashen ketare a kasar zuwa watan Oktoba sabanin watan Agusta da ya sanar a baya saboda korona.
Aisha Musa
Samu kari